Wannan Application ya na kunshe da wakokin Sarkin waka Naziru, ma su dadi da sa annashuwa wadanda za su sa ka nishadi sosai. wannan wakoki sun hada da;
Mai kamar zuma
Ankar Sarkin Kano
Mati da Lado
A sha Shayi
INEC
San Gombe
Sarkin Alumma
Lafiya saraki
Rawa.....da dai sauran su.